Dukkan aiki nagari wanda zai kusantar da kai zuwa Aljannar Firdausi koda taqi daya ne, ta yadda ba za a musanyata ba ko a a juyar da kai ga barinta, to wannan ni’ima ce ta har abada.
Lalle ita ce rayuwa ta hakika wadda bata buqatar musaye.
#Dawwama_a_Aljanna
Katika masu alaka
Nuna katika