​Lalle Allah Yana umartar ku da ku mayar da amanoni ga masu su,

​Lalle Allah Yana umartar ku da ku mayar da amanoni ga masu su,

​Lalle Allah Yana umartar ku da ku mayar da amanoni ga masu su,

149 102

Lalle Allah Yana umartar ku da ku mayar da amanoni ga masu su, kuma idan za ku yi hukunci a tsakanin mutane, to ku yi hukunci da adalci. Lalle kam madalla da abin da Allah Yake muku wa’azi da shi. Lalle Allah Ya kasance Mai ji ne, Mai gani

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates