Adalci ba ya bukatar matsayi, a’a yana bukatar lafiyayyar zuciya ne.Nauyi kuma ba ya saukuwa sai ta hanyar bayar da amana yadda ya kamata.Ka zamo adali, ka zamo amintacce, sai ka zamo kusa da zukatan mutane da kuma gaskiya.
#Dabi’un Musulmi
Katika masu alaka
Nuna katika