Ba matsayinka bane abin lura, a’a abin lura shi ne abin da kake aikatawa da matsayin.
An halicceka don wani babban sako. Shin za ka zamo cikin masu gyara ko za ka zamo cikin masu varna.
Kai halifa ne a bayan kasa...Don haka kada ka ci amana.
#Gina_Duniya
Katika masu alaka
Nuna katika