​Lokacin da za ka bijirar da kanka ga yasasshiyar magana da zancen banza,"

​Lokacin da za ka bijirar da kanka ga yasasshiyar magana da zancen banza,"

​Lokacin da za ka bijirar da kanka ga yasasshiyar magana da zancen banza,"

24 8

Lokacin da za ka bijirar da kanka ga yasasshiyar magana da zancen banza, ka tuna cewa, mumini na gaskiya yana kawar da kai daga barinsa, yana zavar kuvuta. (Sakamakon) Ayyukanmu yana gare mu, ku kuma ayyukanku yana gare ku, ba ruwanmu da wawaye.

#Xaukaka_Ta Hanyar Xabi’u #Kawar da kai daga varna.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya