Yayin da kake zaune a gari da lokacin da kake a halin tafiya, ka tuna cewa, Musulunci addini ne na rahama da sauqi, Musulunci ya halatta yin qasaru a salla yayin da ka ji tsoron fitinar abokan gaba. Maqiyinku a bayyane yake, sai dai kuma rahamar Allah tafi yalwa.
#Taqaita-Salla #Addini-Sauqi
Katika masu alaka
Nuna katika
