Yanzu mutanen alqaryu sun amince azabarmu ta zo musu cikin dare alhali."

Yanzu mutanen alqaryu sun amince azabarmu ta zo musu cikin dare alhali."

Yanzu mutanen alqaryu sun amince azabarmu ta zo musu cikin dare alhali."

115 23

Yanzu mutanen alqaryu sun amince azabarmu ta zo musu cikin dare alhali suna bacci?Ko kuma mutanen alqaryun sun amince azabarmu ta zo musu da hantsi suna tsakiyar wasanni? Yanzu sun amince da makarun Allah ne? To kuwa ba mai amince wa makarun Allah sai mutanen da suke asararru[1]Ko kuwa bai bayyana ba ga waxanda suke gaje qasa bayan gushewar mutanenta (na farko) cewa, idan da Mun ga dama da Mun kama su da zunubansu. Kuma da Mun rufe zukatansu don haka ba za su iya ji ba? [AL-A‘RÂF 97 : 100] 

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya