Mafi munin nadama ita ce a ranar alqiyama ka gane cewa wanda ka bi shi ne sanadiyyar nisanta ka da gaskiya. Ka zavi wanda zai kusanta ka da Allah kafin yanin da nadama ba za ta yi amfani ba a cikin sa ya zo.
#Ka zavi_abokanka
Katika masu alaka
Nuna katika