(Ka tuna) kuma ranar da azzalumi zai riqa cizon yatsunsa yana cewa

(Ka tuna) kuma ranar da azzalumi zai riqa cizon yatsunsa yana cewa

(Ka tuna) kuma ranar da azzalumi zai riqa cizon yatsunsa yana cewa

19 12

(Ka tuna) kuma ranar da azzalumi zai riqa cizon yatsunsa yana cewa: “Ina ma na bi hanya tare da Manzo! Kaicona ina ma da ban riqi wane aboki ba!“Haqiqa ya vatar da ni daga bin Alqur’ani, bayan ya zo mini.” Shaixan kuwa ya kasance mai tavar da mutum ne.” [Furqan: 27-29]

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya