Alqur’ani yana koyar da mu cewa jivinta ta haqiqa tana kasancewa ne ga Allah

Alqur’ani yana koyar da mu cewa jivinta ta haqiqa tana kasancewa ne ga Allah

Alqur’ani yana koyar da mu cewa jivinta ta haqiqa tana kasancewa ne ga Allah

23 10

Alqur’ani yana koyar da mu cewa jivinta ta haqiqa tana kasancewa ne ga Allah da kuma muminai, da kuma cewa Allah ya san abin da zukata suke voyewa da kuma abin da harasa suke bayyanawa. Don haka ba abin da zai vuya gare shi na jivinta ta gaskiya ko ta qarya.

#Jivintar_Allah

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya