Maryamu: Aya ga Talikai

A duk lokacin da Zakariyya ya shiga wurin ibada wajen Maryam, sai ya tarar da arziki a wurinta. Sa’ad da ya tambaye ta game da shi, sai kawai ta amsa: “Daga Allah ne.” Labarinta a cikin Alƙur’ani ya fara haka—da zuciyar da ta san cewa ni’imomin Allah na iya zuwa daga wuraren da mutum bai taɓa tsammani ba.

Free Book
FREE
PDF
PDF Free Book

Maryamu: Aya ga Talikai

Labari ya zo mata tun kafin ai haifi Annabi Isa cewa “Sunansa Almasihu Isa xan Maryamu”. Kuma Alqur’ani ya siffanta shi da cewa shi mai daraja ne a duniya da lahira kuma yana cikin bayi makusanta. Saboda haka ba zai yiwu ka san irin kallon da Musulunci yake yi wa Annabi Isa Almasihu ba ba tare da ka karanta qissar Nana Maryamu ba.

Watch

bidiyonai

Inspiring Islamic content for the soul

Listen

Audios

Audio 01

0:00
0:00

Audio 02

0:00
0:00

Audio 03

0:00
0:00

Audio 04

0:00
0:00

verses