Waxanda suke yin shirka za su ce: “Da Allah Ya ga dama, da ba mu yi shirka ba, ...

Waxanda suke yin shirka za su ce: “Da Allah Ya ga dama, da ba mu yi shirka ba, ...

Waxanda suke yin shirka za su ce: “Da Allah Ya ga dama, da ba mu yi shirka ba, haka iyayenmu ma da ba su yi ba, kuma da ba mu haramta wani abu ba.” Kamar haka ne waxanda suka gabace su suka qaryata (manzanni), har sai da suka xanxani azabarmu. Ka ce: “Shin kuna da wata hujja ce da za ku fito mana da ita? Ba fa abin da kuke bi sai zato, kuma ku (ba a kan komai kuke ba) face shaci-faxi.”

436
Video Translations
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya