Ka karanta abin da ake yi maka wahayinsa na Alqur’ani,"
Ka karanta abin da ake yi maka wahayinsa na Alqur’ani, ka kuma tsai da salla; lalle salla tana hana alfasha da kuma abin qi. Kuma tabbas ambaton Allah shi ne mafi girma. Kuma Allah Yana sane da abin da kuke aikatawa
1210
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category