​(Ka tuna) ranar da za ka ga muminai maza da muminai mata haskensu."

​(Ka tuna) ranar da za ka ga muminai maza da muminai mata haskensu."

(Ka tuna) ranar da za ka ga muminai maza da muminai mata haskensu yana tafiya ta gabansu da ta damansu, (ana cewa da su): “Albishirinku a wannan rana (su ne) gidajen Aljanna da qoramu suke gudana ta qarqashinsu, kuna masu dawwama a cikinsu. Wannan shi ne rabo mai girma.”

101
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Yi tarayya