Kuma kada ku bai wa (marayu) ..."
Kuma kada ku bai wa (marayu) wawaye dukiyoyinku wadda Allah Ya sanya rayuwarku take tsaye a kai, kuma ku ciyar da su, kuma ku tufatar da su daga cikinta, kuma ku faxa musu magana mai daxi
578
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category