Yanzu waxanda suka kafirta ba sa ganin.."
Yanzu waxanda suka kafirta ba sa ganin cewa a da can sammai da qasa a haxe suke, sannan Muka raba su[1]; Muka kuma halicci duk wani abu mai rai daga ruwa? To me ya sa ba za su yi imani ba?
567
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category
