"Ba wai aikin xa’a shi ne ku juyar da fuskokinku.."

"Ba wai aikin xa’a shi ne ku juyar da fuskokinku.."

Ba wai aikin xa’a shi ne ku juyar da fuskokinku mahudar rana ko mafaxarta ba ; sai dai aikin xa’a shi ne, wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira da mala’iku da littattafai da annabawa, kuma ya bayar da dukiyarsa, alhalin yana son ta, ga dangi na kusa da marayu da mabuqata da matafiyi da kuma masu roqo (bisa larura) da ‘yantar da bayi, sannan kuma ya tsayar da salla, kuma ya bayar da zakka, da kuma masu cika alqawarinsu idan suka qulla alqawari ; da masu haquri a cikin halin talauci da halin rashin lafiya da lokacin yaqi. Waxannan su ne waxanda suka yi gaskiya, kuma waxannan su ne masu taqawa

827
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona
  • PDF
  • Word

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya