Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga wajen Ubangijinku,

Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga wajen Ubangijinku,

Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga wajen Ubangijinku,

241 86

Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga wajen Ubangijinku, da kuma Aljanna wadda faxinta yake daidai da sammai da qasa, an yi tanadinta domin masu taqawa. Su ne waxanda suke ciyarwa a cikin halin yalwa da halin qunci, kuma masu voye fushi kuma masu yin afuwa ga mutane. Allah kuwa Yana son masu kyautatawa. Ali Imran: 133-134]

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates