Rayuwa mai dadi ba wai tana zuwa ne daga dukiya ko alfarma ba, a’a tana zuwa ne ta dalilin imani da ayyuaka nagari.
Dukkan wani aiki nagari, karami ne ko babba, za a rubuta maka lada mai girma a wurin Allah idan ka aikata shi.
#Rayuwa_Mai daxi
Katika masu alaka
Nuna katika