Jiragen ruwa da suke gudu a cikin kogi, tunatarwa ce garemu game da girman Allah, wanda ya hore mana komai a wannan duniyar.
Mu gode wa Allah bisa ni’imominsa wadanda ba za su lissafu ba, ba kuma za su qididdigu ba.
#Gode wa_Allah
Katika masu alaka
Nuna katika