​Ma’aunin lahira na adalci ne: Kyakkyawan aiki yana bayuwa."

​Ma’aunin lahira na adalci ne: Kyakkyawan aiki yana bayuwa."

​Ma’aunin lahira na adalci ne: Kyakkyawan aiki yana bayuwa."

29 18

Ma’aunin lahira na adalci ne: Kyakkyawan aiki yana bayuwa zuwa ga alheri mafi girma. Mummunan aiki kuma ba a saka wa wanda ya yi shi face da abin da ya aikata. Damarka ta yau ita ce ka zava wa kanka abin da za ka yi guzuri dashi a gobe qiyama.

#Aiki_Nagari #Hanyar_Tsira

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya