​Kuma ka tuna sa’adda Ubangijinka Ya ce da mala’iku:"

​Kuma ka tuna sa’adda Ubangijinka Ya ce da mala’iku:"

​Kuma ka tuna sa’adda Ubangijinka Ya ce da mala’iku:"

28 14

Kuma ka tuna sa’adda Ubangijinka Ya ce da mala’iku: “Lalle ni zan sanya wani halifa  a bayan qasa.” Suka ce: “Yanzu za Ka sanya mata wanda zai yi varna a cikinta kuma ya zubar da jini, alhali ga mu muna tasbihi tare da gode Maka, kuma muna tsarkake Ka?” (Allah) Ya ce: “Ni fa tabbas Na san abin da ku ba ku sani ba.”

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya