Da a ce mutane za su daidaita a kan tafarki madaidaici

Da a ce mutane za su daidaita a kan tafarki madaidaici

Da a ce mutane za su daidaita a kan tafarki madaidaici

16 14

Da a ce mutane za su daidaita a kan tafarki madaidaici (Musulunci), da sun sami albarka mai girma daga wurin Allah, sai dai kawar da kansu da suka yi ga barin ambatonsa zai kaisu ga fada wa azaba.

#Daidaito #Tuba

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya