Allah Ta’ala mai iko ne a kan ya sa dukkan wadanda ke

Allah Ta’ala mai iko ne a kan ya sa dukkan wadanda ke

Allah Ta’ala mai iko ne a kan ya sa dukkan wadanda ke

20 13

Allah Ta’ala mai iko ne a kan ya sa dukkan wadanda ke cikin duniya su yi imani. 

Amma duk da haka ya ba wa dan’adam ‘yancin zabi, kuma da sannu zai yi masa hisabi a kan wannan ‘yancin da ya bashi a ranar alkiyama. 

Don haka babu tilastawa game da karbar wani addini (koda kuwa abin da ya fi kamata kuma ya fi shi ne ya kasance daga cikin al’ummar Annabi Muhammad (S.AW).

#’Yanci_Imani_Zabi.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya