Akwai mutanen da nutsattsu ne da maraice, amma kuma zukatansu rayayyu ne

Akwai mutanen da nutsattsu ne da maraice, amma kuma zukatansu rayayyu ne

Akwai mutanen da nutsattsu ne da maraice, amma kuma zukatansu rayayyu ne

12 9

Akwai mutanen da nutsattsu ne da maraice, amma kuma zukatansu rayayyu ne a cikin dare, ta yadda suka zamana a lokacin da kowa ya yi bacci, su suna tsaye gaba ga Allah suna bauta masa. To a irin nan ne ake samar da manya-manyan rayuka.#Tsayuwar_Dare #Hasken_Alqur’ani

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya