Ana gina zukata ne ta hanyar kalmomi masu daxi,

Ana gina zukata ne ta hanyar kalmomi masu daxi,

Ana gina zukata ne ta hanyar kalmomi masu daxi,

141 9

Ana gina zukata ne ta hanyar kalmomi masu daxi, kamar yadda kuma ake karya su ta dalilin munanan kalmomi.Kada ka yi izgili, hakanan kada ka soki wani ba tare da haqqi ba, kuma kada ka riqa kiran mutane da sunan da suke qi a kira su da shi.Kowane mutum yana da haqqin a girmama shi.#Xabi’u #Magana_Mai daxi #Hasken_Alqur’ani

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya