Yanci na gaskiya shi ne ka ‘yantu daga bautar mutane da kuma wasu tunane-tunane don ka yi imani da Allah shi kaxai. A yayin da ka kafirce wa xagutu ka yi imani da Allah mahalicci, to a lokacin ne ka yi riqo da igiya mai qarfi.
#’Yancin_Rai #Imani
Katika masu alaka
Nuna katika