​Yana kuma daga ayoyinsa cewa Ya halitta muku mata daga jinsinku "

​Yana kuma daga ayoyinsa cewa Ya halitta muku mata daga jinsinku "

​Yana kuma daga ayoyinsa cewa Ya halitta muku mata daga jinsinku "

17 9

Yana kuma daga ayoyinsa cewa Ya halitta muku mata daga jinsinku don ku samu nutsuwa gare su, Ya kuma sanya soyayya da jin qai tsakaninku. Lalle a game da wannan tabbas akwai ayoyi ga mutane masu tunani

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya