​Ya ku mutane, lalle alqawarin Allah gaskiya ne, saboda."

​Ya ku mutane, lalle alqawarin Allah gaskiya ne, saboda."

​Ya ku mutane, lalle alqawarin Allah gaskiya ne, saboda."

127 105

Ya ku mutane, lalle alqawarin Allah gaskiya ne, saboda haka kada rayuwar duniya ta ruxe ku; kada kuma mai ruxarwa (Shaixan) ya ruxe ku game da Allah

Lalle Shaixan maqiyinku ne, saboda haka sai ku riqe shi maqiyi. Lalle yana kiran mutanensa ne don su zama ‘yan wuta

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates