​Ku yi rige-rige zuwa neman gafara daga Ubangijinku .."

​Ku yi rige-rige zuwa neman gafara daga Ubangijinku .."

​Ku yi rige-rige zuwa neman gafara daga Ubangijinku .."

35 15

Ku yi rige-rige zuwa neman gafara daga Ubangijinku da Aljanna wadda faxinta kamar faxin sammai da qasa yake, an tanade ta don waxanda suka yi imani da Allah da manzanninsa. Wannan falalar Allah ce da Yake ba da ita ga wanda Ya ga dama. Allah kuwa Ma’abocin falala ne, Mai girma

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya