​Abubuwan sha’awace-sha’awace da suka qunshi dukiya da xa da qawa .."

​Abubuwan sha’awace-sha’awace da suka qunshi dukiya da xa da qawa .."

​Abubuwan sha’awace-sha’awace da suka qunshi dukiya da xa da qawa .."

31 15

Abubuwan sha’awace-sha’awace da suka qunshi dukiya da xa da qawa ta duniya suna fizgar mutane. Sai kuma suna kasancewa abubuwa ne da suke na xan lokaci. Amma kyakkyawar makoma kuwa tana wurin Allah ga dukkan wanda ya kyautata niyya ya yi qoqarin samun xaukaka da himmarsa.

#Dacewa-Ta Haqiqa #Niyya-Ingantacciya

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya