​An qawata wa mutane son sha’awace-sha’awace na mata da,,"

​An qawata wa mutane son sha’awace-sha’awace na mata da,,"

​An qawata wa mutane son sha’awace-sha’awace na mata da,,"

14 11

An qawata wa mutane son sha’awace-sha’awace na mata da ‘ya’ya da dukiya mai yawa abar tarawa ta zinariya da azurfa da kuma kiwatattun dawaki da dabbobi na gida da amfanin gona. Waxannan duk morewa ce ta rayuwar duniya; Allah kuwa a wurinsa ne kyakkyawar makoma take

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya