Ka ce: “Yanzu kwa riqa kafircewa da wanda Ya halicci qasa a cikin.."

Ka ce: “Yanzu kwa riqa kafircewa da wanda Ya halicci qasa a cikin.."

Ka ce: “Yanzu kwa riqa kafircewa da wanda Ya halicci qasa a cikin.."

125 23

Ka ce: “Yanzu kwa riqa kafircewa da wanda Ya halicci qasa a cikin (gwargwadon) kwana biyu, kuna kuma sanya masa kishiyoyi? Wannan fa Shi ne Ubangijin talikai!“Ya kuma sanya kafaffun duwatsu a cikinta daga samanta, Ya kuma yi albarka a cikinta, Ya kuma qaddara dangogin abincinta a cikin kwana huxu (tare da kwanaki biyu na halittar qasa) daidai da daidai ga masu tambaya
FUṢṢILAT 9-10

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya