An la’anci waxanda suka kafirta daga cikin Bani-Isra’ila .."

An la’anci waxanda suka kafirta daga cikin Bani-Isra’ila .."

An la’anci waxanda suka kafirta daga cikin Bani-Isra’ila .."

118 24

An la’anci waxanda suka kafirta daga cikin Bani-Isra’ila a bisa harshen Dawuda da kuma Isa xan Maryamu. Hakan kuwa saboda abin da suka riqa yi ne na savo, kuma sun kasance suna qetare iyaka Sun kasance ba sa hana junansu wani mummunan aikin da suka yi. Lalle tir da irin abin da suka kasance suna aikatawa

AL‑MĀ’IDAH 78-79

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya