Mutane suna neman samun farin ciki ta hanyar samun nasarori a gasa...

Mutane suna neman samun farin ciki ta hanyar samun nasarori a gasa...

Mutane suna neman samun farin ciki ta hanyar samun nasarori a gasa...

37 44

Mutane suna neman samun farin ciki ta hanyar samun nasarori a gasa...sai dai kuma wasu zukatan suna ci gaba da kasancewa a cikin damuwa ko da kuwa sun samu nasarar. Saboda samun nutsuwa ba shi ne kofin da ake xagawa ba, a’a nutsuwa wani aminci ne na musamman da ake ji a rai.

Yi tarayya