Hakuri a cikin Alkur'ani
Kuma ka yi haquri da hukuncin Ubangijika, don ko lalle kana qarqashin lurarmu; kuma ka yi tasbihi da yabon Ubangijinka lokacin da za ka tashi (daga bacci)[Suratul Tur48]
abin da kuwa yake wurin Allah wanzajje ne. Lalle kuwa tabbas za Mu saka wa waxanda suka yi haquri ladansu da mafi kyan abin da suka kasance suna aikataw[Suratul Nahl96]
Lalle masu haquri ne kawai ake cika wa ladansu ba da lissafi ba.”[Suratul Zumar10]
lalle wanda ya kiyaye dokokin (Allah) ya kuma yi haquri, to tabbas Allah ba Ya tozarta sakamakon masu kyautatawa.”[Suratu Yusuf90]
74
31
kundina masu alaka
Bude kundin Islama