Lalle a cikin halittar sammai da qasa da sassavawar dare da rana da jiragen.."
Lalle a cikin halittar sammai da qasa da sassavawar dare da rana da jiragen ruwa da suke tafiya a kan ruwa da abin da yake amfanar mutane da kuma abin da Allah Ya saukar daga sama na ruwa, Ya rayar da qasa da shi bayan mutuwarta, Ya kuma yaxa duk wata halitta mai tafiya a cikin (qasa) da jujjuyawar iska, da kuma girgije da aka hore shi tsakanin sama da qasa, lalle akwai ayoyi ga mutane masu hankali
580
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category