Kuma Allah Ya halicci kowace dabba daga ruwa;
Kuma Allah Ya halicci kowace dabba daga ruwa; sannan daga cikinsu akwai waxanda suke jan ciki, kuma daga cikinsu akwai waxanda suke tafiya a kan qafa biyu, akwai kuma waxanda suke tafiya a kan qafa huxu. Allah Yana halittar abin da Ya ga dama. Lalle Allah Mai iko ne a kan komai
581
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category
