Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda,"
Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda, to ko akwai mai wa’azantuwa?
Adawa sun qaryata (Annabinsu), to qaqa azabata da gargaxina suka kasance?
Lalle Mu Mun aiko musu da iska mai qarfi a ranar shu’umci mai zarcewa
Tana tumvuko mutane ta kayar su, kai ka ce su kututturan dabinai ne da aka tuttunvuke
To qaqa azabata da gargaxina suka kasance?
10
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category