(Allah Ya ce da su): “Ko kuna tsammani ne cewa Mun halicce ."
(Allah Ya ce da su): “Ko kuna tsammani ne cewa Mun halicce ku ne ba manufa kuma ku ba za a dawo da ku gare Mu ba?”
To Allah Sarki na gaskiya Ya xaukaka; babu wani abin bauta da gaskiya sai Shi, (Shi ne) Ubangijin Al’arshi mai girma
25
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category