Ya ku waxanda suka yi imani, idan kuka haxu da wata qungiya (ta mayaqa)...

Ya ku waxanda suka yi imani, idan kuka haxu da wata qungiya (ta mayaqa)...

Ya ku waxanda suka yi imani, idan kuka haxu da wata qungiya (ta mayaqa), to sai ku dage, ku kuma ambaci Allah da yawa, don ku rabauta

Kuma ku bi Allah da Manzonsa, kada ku rarrabu sai ku zama matsorata kuma qarfinku ya tafi; ku kuma yi haquri. Lalle Allah Yana tare da masu haquri

208
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona
  • PDF
  • Word

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya