To ka yi haquri kamar yadda masu azama daga manzanni suka yi haquri, kada kuma ka nemi ...

To ka yi haquri kamar yadda masu azama daga manzanni suka yi haquri, kada kuma ka nemi ...

To ka yi haquri kamar yadda masu azama daga manzanni suka yi haquri, kada kuma ka nemi gaggauto musu (azaba). Kai ka ce ranar da za su ga abin da ake yi musu alqawarinsa kamar ba su zauna (a duniya) ba sai wani xan lokaci na wuni. (Wannan) isar da saqo ne. To akwai waxanda za a halakar in ba mutane fasiqai ba?

200
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona
  • PDF
  • Word

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya