Ya kai wannan Annabi, faxa wa matanka da ‘ya’yanka mata da kuma.."
Ya kai wannan Annabi, faxa wa matanka da ‘ya’yanka mata da kuma matan muminai (cewa) su sanya lulluvinsu. Wannan shi ya fi sanya wa a gane su, don kada a cuce su. Allah kuma Ya kasance Mai gafara ne, Mai rahama
6
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category