Haqiqa kuma Mun hallaka al’ummun da suka gabace ku, ..'
Haqiqa kuma Mun hallaka al’ummun da suka gabace ku, lokacin da suka yi zalunci, kuma manzanninsu suka zo musu da (hujjoji) mabayyana, sai ba su zamana sun yi imani ba. Kamar haka ne Muke saka wa mutane masu laifi
Sannan bayansu Muka mayar da ku madadinsu a bayan qasa don Mu ga me za ku aikata
446
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category