Wanda ya yi kyakkyawan aiki
Wanda ya yi kyakkyawan aiki namiji ko mace alhali shi yana mumini, to lalle za Mu raya shi rayuwa mai daxi, kuma za Mu saka musu ladansu da mafi kyan abin da suka kasance suna aikatawa
592
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category