Wanda Ya halicci sammai bakwai hawa-hawa;"
Wanda Ya halicci sammai bakwai hawa-hawa; ba za ka ga wata tangarxa cikin halittar (Allah) Mai rahama ba. Ka maimaita dubanka, shin za ka ga wata tsaga?
Sannan ka sake mayar da gani sau da yawa, ganin zai dawo maka a qasqance, shi kuma yana a dakushe (bai ga wata tsaga ba)
14
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category