Da a ce waxanda suka yi zalunci.."
Da a ce waxanda suka yi zalunci za su ga lokacin da suke ido huxu da azaba (to da sun gane) cewa, lalle duk wani qarfi na Allah ne gaba xaya, kuma lalle Allah Mai tsananin azaba ne
710
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category