Ina ma da a ce an samu mutanen kirki daga tsarekun da suka gabace."
Ina ma da a ce an samu mutanen kirki daga tsarekun da suka gabace ku da za su riqa hana yaxuwar varna a bayan qasa? Sai ‘yan kaxan kawai (aka samu) daga waxanda Muka tserar cikinsu. Waxanda kuma suka yi zalunci sai suka bi abin da aka wadata su da shi, suka kuwa zamanto masu laifi
917
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category