Ya ku waxanda suka yi imani, ku kiyaye dokokin Allah,"
Ya ku waxanda suka yi imani, ku kiyaye dokokin Allah, kuma ku faxi Magana wadda take daidai ce
Zai kyautata muku ayyukanku, Ya kuma gafarta muku zunubanku. Duk kuwa wanda ya bi Allah da Manzonsa, to haqiqa ya rabauta rabauta mai girma
27
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category