Lalle Allah ba Ya jin kunyar buga kowanne irin misali komai qanqantarsa,...

Lalle Allah ba Ya jin kunyar buga kowanne irin misali komai qanqantarsa,...

Lalle Allah ba Ya jin kunyar buga kowanne irin misali komai qanqantarsa, sauro da abin da ya fi shi. To amma waxanda suka yi imani suna sanin cewa, lalle shi (wannan misali) gaskiya ne daga Ubangijinsu. Amma waxanda suka kafirta sai su riqa cewa: “Me Allah Yake nufi da wannan misalin?” Yana kuwa vatar da mutane da yawa da shi, kuma Ya shiryar da mutane da yawa da shi, kuma ba kowa Yake vatarwa da shi ba sai fasiqai

495
Video Translations
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya